Dan Rago Na Allah 3

Kafara tana nufin magance zunubi, da kuma magance matsalar zunubi a rayuwar mai bi. Allah ya yi tanadin hanyar da zai yi hakan. Muna bukatar mu yi tunani a kan cikakken adalcin Allah. Allah zai shar'anta kowane mutum gwargwadon aikinsa.