Dan Rago Na Allah 1

Tsiraicin ma’aurata biyu masu zunubi a Adnin, iyayenmu na farko, ba za a iya sa musu sutura da ganyen ɓaure ba. Halin yanayin da suka samun kansu ya yi zurfi fiye da bayyanar tsiraicin jikinsu kawai.