Babban Malami 1

Mutane a kowane fannina rayuwa sun yi magana game da Yesu a matsayin Babban Malami. Jama'a, shugabannin addini, attajirai da mazan majalisa duk sun kira shi BabbanMalami.