Game da
Muhimman Zantuttuka na buᶑe don amfanin kowa, don tsarin karatun da wa’azi a kafafan sadarwa dabam-dabam, don nazari a ƙananan kungiyoyi, almajiranci da kuma wasu dabarun koyarwa irin na Ubangida da mai koyo. Kosa-kosan na da sauƙi a yi amfani da su don amfanin kowa da kowa, haᶑa da Pastoci, shugabanni, mishinarai da kuma ᶑaiᶑaikun mutane. Takamaimai ka zaϸi darusan sannan kuma ka kammala kos ᶑin!